Soyayya Da Rayuwar Aure APP
Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wantan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a syafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.